Zanga-zangar ita ce lokacin da mutane da yawa suka taru don nuna wa wasu cewa suna matu5kar so ko kuma adawa da wani ra'ayi ko taron. Misali, wasu mutane suna zanga-zangar nuna wariyar launin fata ko yaƙi .

Zanga-zanga
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na aukuwa, aiki, rikici da message (en) Fassara
Hashtag (en) Fassara duranadam
Gudanarwan street protester (en) Fassara
Zanga-zanga a Montreal .
Zanga-zanga akan gubar maganin ƙari a Martinique.

Akwai hanyoyi da yawa da mutane zasu iya yin zanga-zanga. Masu zanga-zangar na iya yin abubuwa kamar rubuta wasiƙu, ba cin abinci ba, raira waƙoƙi, ko tarzoma .

Shafuka masu alaƙa gyara sashe

Manazarta gyara sashe