Phi Un-hui an haife ta a ranar 21 a shekarar 1985) ƴar wasan ƙwallon ƙafa ce ta yammacin Koriya wacce take taka leda a matsayin mai tsaron taga r a ƙungiyar North Korea women's national football team. Tana ɗaya daga cikin tawagar shekarar gasar 2007 FIFA Women's World Cup. At the club level, she played for Amrokgang in North Korea.[1]

Phi Un-hui
Rayuwa
Haihuwa 2 ga Augusta, 1985 (39 shekaru)
ƙasa Koriya ta Arewa
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai tsaran raga
Tsayi 1.74 m

Manazarta

gyara sashe
  1. "List of Players" (PDF). FIFA Women's World Cup China 2007. FIFA. 2007. Archived from the original (PDF) on October 14, 2012. Retrieved 2007-09-28.

Hanyoyin Haɗin waje

gyara sashe