Perr Schuurs[1] (an haife shi ranar 26 ga watan Nuwamba, 1999) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Holland wanda ke taka leda a matsayin dan tsakiya na ƙungiyar kwallon kafar Torino[2] a Serie A na Italiya.[3][4]

Perr Schuurs
Rayuwa
Haihuwa Nieuwstadt (en) Fassara, 26 Nuwamba, 1999 (25 shekaru)
ƙasa Kingdom of the Netherlands (en) Fassara
Ƴan uwa
Mahaifi Lambert Schuurs
Ahali Demi Schuurs (en) Fassara
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  Fortuna Sittard (en) Fassara-
  Netherlands national under-21 football team (en) Fassara-
AFC Ajax (en) Fassara2018-
 
Muƙami ko ƙwarewa centre-back (en) Fassara
Nauyi 87 kg
Tsayi 193 cm
Hoton pwrr schuurs
shurs
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta

gyara sashe