Penda Sylla (an haife ta a ranar 3 ga Oktoba 1990) 'yar wasan kwallon hannu ce ta Senegal a ASPTT Strasbourg da tawagar kasar Senegal . [1]

Penda Sylla
Rayuwa
Cikakken suna Adja-Penda Sylla
Haihuwa Strasbourg, 3 Oktoba 1990 (34 shekaru)
ƙasa Faransa
Senegal
Mazauni Strasbourg
Karatu
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a handball player (en) Fassara
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru GP G
Metz Handball (en) Fassara-
ASPTT Strasbourg-
 
Muƙami ko ƙwarewa back (en) Fassara

Ta yi gasa a Gasar Cin Kofin Duniya ta Mata ta 2019 a Japan.[2]

Bayanan da aka ambata

gyara sashe
  1. "Player Details Senegal – Penda Sylla". International Handball Federation.
  2. "2019 Women's World Handball Championship; Japan – Team Roster Senegal" (PDF). International Handball Federation. Retrieved 1 June 2020.