Pelu Awofeso ɗan jarida ɗan Najeriya ne, marubucin balaguro da al'adu, mazaunin Legas, Najeriya. Shi ne wanda ya lashe lambar yabo ta CNN/Multichoice African Journalists Awards a cikin rukunin yawon shakatawa. Sau da yawa ana kwatanta shi da “Mawallafin tafiye-tafiye na Najeriya.” Shi ma marubuci ne da aka buga.[1]

MANAZARTA gyara sashe

  1. https://en.m.wikipedia.org/wiki/Pelu_Awofeso