Pekka Lundmark an haifeshi tara ga watan Disamba a shekarar alif dubu daya da dari tara da sittin da uku, babban dan kasuwan na kasar Finland, kuma shugaban kamfanin Nokia. Kafin haka shine shugaban Fortum, kamfani ne mallakar kasar Finland, daga shekara dubu biyu da sha biyar zuwa Yuli na shekarar dubu biyu da ashirin.

Pekka Lundmark
Rayuwa
Haihuwa Espoo (en) Fassara, 9 Disamba 1963 (60 shekaru)
ƙasa Finland
Sana'a
Sana'a business executive (en) Fassara

Rayuwa da Karatu gyara sashe

Lundmark an haifeshi a garin a Espoo dake kasar Finland a watan Yulin shekarar alif daya da dari tara da sittin da uku. Ya kammala karatunshi a bangaren Physics daga jami'ar Helsinki ta kere-kere a shekarar alif dubu daya da dari tara da tamanin da takwas. [1] [2]

Manazarta gyara sashe

  1. https://www.nokia.com/about-us/news/releases/2020/03/02/pekka-lundmark-appointed-president-and-ceo-of-nokia-rajeev-suri-to-step-down-after-more-than-a-decade-as-president-and-ceo-of-nokia-and-nokia-siemens-networks/
  2. https://www.tekniikkatalous.fi/uutiset/pekka-lundmark-on-nostovaen-nokkamies/ac09b840-7021-36e7-8304-77eef6633e09