Our Jesus Story (Labarin Yesu Mu), fim ne na wasan kwaikwayo na addini da aka gudanar a Najeriya na shekarar 2020 wanda Tchidi Chikere ya ba da umarni kuma Ojiofor Ezeanyaeche ya shirya ga kamfanin (Production OJ.)[1] Taurarin shirin sun hada da Frederick Leonard a matsayin Yesu Almasihu, yayin da Zack Orji, Sam Dede, Eucharia Anunobi da Adjetey Anang suka taka rawar gani.[2][3] Wannan shiri shine sabon fassarar Littafi Mai-Tsarki na farko na Afirka don labarin Yesu Kiristi dukkan jaruman shirin da ma'aikatan shirin fun din baƙar fata ne, ma'ana yan Afrika ne.[4][5]

Fim din ya yi fice a ranar 27 ga watan Maris 2020 a gidan kallon fim na Imax Cinema a Lekki, Legas.[6][7] Fim ɗin ya sami kyakkyawan sharhi daga masu suka.[8]

Yan wasan shirin

gyara sashe

Manazarta

gyara sashe
  1. "Frederick Leonard is an afro-haired Jesus in 'Our Jesus Story' trailer". Pulse Nigeria (in Turanci). 2020-03-04. Retrieved 2021-10-04.
  2. "Our Jesus Story Movie - Flixanda" (in Turanci). Archived from the original on 2021-10-04. Retrieved 2021-10-04.
  3. "Our Jesus Story". Ozone Cinemas (in Turanci). Archived from the original on 2021-10-04. Retrieved 2021-10-04.
  4. "'Our Jesus Story' Now in Cinemas". THISDAYLIVE (in Turanci). 2020-12-12. Retrieved 2021-10-04.
  5. "Our Jesus story, new movie from OJ Productions". The Guardian Nigeria News - Nigeria and World News (in Turanci). 2020-03-07. Archived from the original on 2021-10-04. Retrieved 2021-10-04.
  6. "'Our Jesus Story' hits cinemas on Mar 27 - starring Frederick Leonard". TheCable Lifestyle (in Turanci). 2020-03-04. Retrieved 2021-10-04.
  7. "'Our Jesus Story' - A Summary of the Story of Jesus From Nollywood". NollyMania (in Turanci). 2020-03-19. Retrieved 2021-10-04.
  8. "Our Jesus Story Trailer! Frederick Leonard is Jesus in NollyWood Insider" (in Turanci). Archived from the original on 2021-10-18. Retrieved 2021-10-04.