Oumayma Dardour (an haife ta a ranar 6 ga watan Janairun shekara ta 1996) 'yar wasan kwallon hannu ce ta Tunisia a kungiyar Club Africain da tawagar kasar Tunisia. [1]

Oumayma Dardour
Rayuwa
Haihuwa Djerba (en) Fassara, 6 ga Janairu, 1996 (28 shekaru)
ƙasa Tunisiya
Sana'a
Sana'a handball player (en) Fassara
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru GP G
Club Africain (en) Fassara2014-
HB Plan-de-Cuques (en) Fassara2019-2020
Le Havre AC Handball (en) Fassara2020-
 

Ta halarci Gasar Kwallon Hannu ta Mata ta Duniya ta 2015 . [2]

Nassoshi gyara sashe

  1. 2017 World Women's Handball Championship roster
  2. 2015 World Championship roster