Ouafae Nachâ
Ouafae Nachâ tsohuwar ƴar wasan kwallon kafa ce ƴar kasar Morocco wanda ta taka leda a matsayin ƴar wasan tsakiya . Ta kasance memba a kungiyar mata ta kasar Morocco .
Ouafae Nachâ | |||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||
Haihuwa | Moroko, 7 ga Augusta, 1983 (41 shekaru) | ||||||||||||||||||
ƙasa | Moroko | ||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||
|
Aikin kulob
gyara sasheNachâ ta buga wa CA Khénifra ta Morocco da kuma Abu Dhabi Country Club a Hadaddiyar Daular Larabawa. [1] [2] [3] [4]
Ayyukan kasa da kasa
gyara sasheNachâ ta buga wa Maroko a babban mataki a ranar 8 ga ga watan Maris a shekara ta 2008 a wasan sada zumunta da suka yi rashin nasara a hannun Faransa da ci 0-6 .
Duba kuma
gyara sashe- Jerin sunayen 'yan wasan kwallon kafa na mata na kasar Morocco
Manazarta
gyara sashe- ↑ "Stage de préparation de l'équipe marocaine féminine" (in Faransanci). 9 September 2006.
- ↑ "Eliminatoires JO-2008: La sélection marocaine en préparation à Maâmora" (in Faransanci). 17 February 2007.
- ↑ "23 joueuses en stages de préparation à Casablanca" (in Faransanci). 16 February 2008.
- ↑ "Abu Dhabi Country Club retain ladies title with close victory". Archived from the original on 2023-04-05. Retrieved 2024-04-03.