Otto Detlev Creutzfeldt
Otto Detlev Creutzfeldt Yayi rayuwa daga (1 Afrilu 1927 – 23 Januari 1992) wani masanin jikin dan adam ne da lakar mutum dan kasar Germani. Da ne ga Hans Gerhard Creutzfeldt kuma kani ga Werner Creutzfeldt, wanda likitane.
Otto Detlev Creutzfeldt | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Berlin, 1 ga Afirilu, 1927 |
ƙasa | Jamus |
Mutuwa | 1992 |
Karatu | |
Thesis director | Richard Jung (mul) |
Dalibin daktanci | Uwe Heinemann (en) |
Harsuna | Jamusanci |
Sana'a | |
Sana'a | neuroscientist (en) da neurologist (en) |
Wurin aiki | Göttingen (en) |
Kyaututtuka |
gani
|
Mamba | Pontifical Academy of Sciences (en) |
Aikin sa
gyara sasheAiki mai dacewa shi yasa Creutzfeldt yazamo mai bincike.[1][2]Creutzfeldt ya je babbar makaranta Gymnasium a agrin Kiel.yafara karatu akan mutane a jami'a, amma bai jimaba ya koma karatun likitanci, inda yasamu shedar zama likita daga jami'ar Freiburg ta kasar Germany a 1953. Daga 1953 zuwa 1959 yana taimako da koyon ilimin sassan jikin dan adam tare da Prof. Hoffmann (Freiburg), a asibitin kwakwalwa tare da Prof. Miiller (Bern), a kuma barin laka yana tare daProf. Jung (Freiburg). Ya cigaba da aiki harshekaru biyu amatsayin maibinciken nama dajijiyar dan adam a makarantar likitancita UCLA Medical School kafin ya koma wata makaranta a Munic wato Max Planck Institute ya tsaya a makarantar tun daga 1962 to 1971. Creutzfeldt yasami shedar digiri har guda uku a jami'ar Munic. 1971 ya zamo daya daga cikindaraktoci 9 na makarantar Max Planck Institute, kuma shugaba a bangaren laka.
Lambobin yabo
gyara sasheA 1992 ya sami lambar yabo da ake kira da K-J. Zülch Prize of the Gertrud Reemtsma Foundation wanda ake bayarwa ga masu ilimin laka musamman akan gani da furuci.[3]
Daga cikin makalolin sa
gyara sasheCreutzfeldt ya bunkasa ilin laka, musamman a Germani, domin yakasance yana taa mutane da yawa a jamio'in kasar,Max Planck Institutes da, Leibniz Institutes. Tun daga 1992 duk shwkara yana yin lakca sau daya a shekara, daga 1999 sanayi sau biyu ashekara,daga masana na musamman daga jami'ar Göttingen a taron masan laka na Germani da ake kira ("The Otto-Creutzfeldt-Lecture").[4]
Anazarci
gyara sashe- ↑ Reichardt, W. and Henn, V. (1992) Otto D. Creutzfeldt 1927–1992 Biological Cybernetics, 67, 385-386
- ↑ Singer, W. (1992) Otto Detlev Creutzfeldt, 1927–1992 Experimental Brain Research 88, 463-465
- ↑ Geschichte und Konzept der Göttinger Neurobiologentagung 1973 - 2003 von Prof. Dr. Norbert Elsner http://www.neuro.uni-goettingen.de/nbc.php?sel=history Archived 2008-09-25 at the Wayback Machine
- ↑ Geschichte und Konzept der Göttinger Neurobiologentagung 1973 - 2003 von Prof. Dr. Norbert Elsner http://www.neuro.uni-goettingen.de/nbc.php?sel=history Archived 2008-09-25 at the Wayback Machine