Ooni Okiti shi ne Ooni/Sarki na talatin da biyu na masarautar Ife, babban mai mulkin gargajiya ne, na Ile Ife, Najeriya, wanda shine gidan kakannin Yoruba. Ya gaji Ooni Olojo kuma Ooni Lugbade ya gaje shi.[1]

Ooni Okiti
Ooni of Ife (en) Fassara

Rayuwa
Sana'a
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta

gyara sashe
  1. Dayo, Ologundudu (2008). The cradle of Yoruba culture. Nigeria: Centre for spoken words. p. 206. ISBN 978-0615220635. Retrieved July 30, 2015.