Ooni Okanlajosin shi ne Ooni na sha takwas na Ife, babban mai mulkin gargajiya na Ile Ife, gidan kakannin Yoruba. Ya gaji Ooni Gboonijio kuma Ooni Adegbalu ya gaje shi.

manazarta

gyara sashe
Dayo, Ologundudu (2008). The cradle of Yoruba culture. Nigeria: Centre for spoken words. p. 206. ISBN 978-0615220635. Retrieved July 30, 2015.