Ooni Gboonijio shi ne Ooni na goma sha biyar na Ife, babban mai mulkin masautar gargajiya na Ile Ife, gidan kakannin Yoruba. Ya gaji Ooni Ajimuda kuma Ooni Okanlajosin ya gaje shi. [1]

Manazarta

gyara sashe
  1. Dayo, Ologundudu (2008). The cradle of Yoruba culture. Nigeria: Centre for spoken words. p. 206. ISBN 978-0615220635. Retrieved July 30, 2015