Ooni Ojelokunbirin
{{databox]] Ooni Ojelokunbirin shi ne Ooni na ashiring da hudu na Ife, babban mai mulkin gargajiya na Ile Ife, gidan kakannin Yoruba. Ya gaji Ooni Agbedegbede kuma Ooni Lagunja ya gaje shi. [1]
Manazarta
gyara sashe- ↑ Dayo, Ologundudu (2008). The cradle of Yoruba culture. Nigeria: Centre for spoken words. p. 206. ISBN 978-0615220635. Retrieved July 30, 2015.