Ooni Agbedegbede
Ooni Agbedegbede shi ne Ooni na ashirin da ukku na Ife, babban mai mulkin masarautar gargajiya na Ile Ife, gidan kakannin Yoruba. Ya gaji Ooni Lumobi kuma Ooni Ojelokunbirin ya gaje shi. [1]
Manazarta
gyara sashe- ↑ Dayo, Ologundudu (2008). The cradle of Yoruba culture. Nigeria: Centre for spoken words. p. 206. ISBN 978-0615220635. Retrieved July 30, 201