Om Jong-ran an haife ta a ranar 10-10-1985 ƴar wasan ƙwallon ƙafa ce ta ƙasar yammacin Koriya wacce ke taka leda a matsayin mai tsaron gida wacce take wasa a ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta North Korea women's national football team a shekara ta 2008 Summer Olympics.[1]

Om Jong-ran
Rayuwa
Haihuwa Koriya ta Arewa, 10 Oktoba 1985 (38 shekaru)
ƙasa Koriya ta Arewa
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  North Korea women's national football team (en) Fassara2008-2008
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga baya
Nauyi 53 kg
Tsayi 1.64 m

Dubi kuma gyara sashe

  • Koriya ta Arewa a gasar Olympics ta bazara ta 2008

Manazarta gyara sashe

  1. "Women's Olympic Football Tournament Beijing – North Korea Squad List". FIFA. Archived from the original on September 24, 2015. Retrieved October 22, 2012.

Hanyoyin Haɗin waje gyara sashe