Air Chief Marshal Oluseyi Petinrin (an haife shi a ranar 19 ga Janairun shekara ta 1955) babban hafsan sojojin saman Najeriya ne kuma tsohon babban hafsan hafsoshin tsaro . Kafin nada shi da kuma ƙara masa girma a matsayin babban hafsan tsaro, ya taɓa riƙe muƙamin babban hafsan sojin sama (Nigeria) . [1] [2]

Oluseyi Petinrin
Chief of the Defence Staff (en) Fassara

8 Satumba 2010 - 5 Oktoba 2012
Chief of the Air Staff (en) Fassara

20 ga Augusta, 2008 - 18 Satumba 2010
Rayuwa
Haihuwa 19 ga Janairu, 1955 (69 shekaru)
ƙasa Najeriya
Karatu
Makaranta Jami'ar Tsaron Nijeriya
Kwalejin Gwamnatin Tarayya, Sokoto
Sana'a

Rayuwar farko gyara sashe

Petinrin ya halarci Kwalejin Gwamnatin Tarayya, Sokoto .

Manazarta gyara sashe

Ofisoshin soja
Magabata
{{{before}}}
{{{title}}} Magaji
{{{after}}}
Magabata
{{{before}}}
{{{title}}} Magaji
{{{after}}}
  1. Nigerian Air Force - Chief of the Air Staff - Air Marshal Oluseyi Petinrin
  2. Point Blank News - Air Marshal Oluseyi Petinrin