Olive Sturgess (an haife ta a ranar 8 ga Oktoba,shekarata alif 1933) tsohuwar 'yar wasan kwaikwayo ce ta Kanada wacce ta yi aiki a fina-finai na Amurka,shirye-shiryen talabijin, da gidan wasan kwaikwayo a cikin shekarun 1950 da 1960. Iyayenta sune Mr. da Mrs. Leonard Sturgess.Leonard ya dauki bakuncin shirin rediyo na kansa. Ta zo Hollywood a shekara ta alif 1954.

Olive Sturgess
Rayuwa
Haihuwa Ocean Falls (en) Fassara, 8 Oktoba 1933 (91 shekaru)
ƙasa Kanada
Mazauni Los Angeles
Sana'a
Sana'a jarumi, dan wasan kwaikwayon talabijin da ɗan wasan kwaikwayo
IMDb nm0836346

Manazarta

gyara sashe