Okorie asalin sunan Najeriya ne na asalin ƴan kabilar Igbo. Sunan yana nufin "haife shi akan Orie" a cikin Igbo,tare da Orie yana ɗaya daga cikin kwanakin makon Igbo. Okorie asalin sunan kabilar Igbo ne a Najeriya,wanda ke wakiltar wani namiji mai karfi na kasar, wanda aka haifa a ranar babbar kasuwa da ake kira Orie.

Okorie
sunan gida
Bayanai
Suna a harshen gida Okorie
Tsarin rubutu Baƙaƙen boko
Soundex (en) Fassara O260
Cologne phonetics (en) Fassara 047
Caverphone (en) Fassara AKR111

Fitattun mutane masu sunan suna sun haɗa da:

  • Angela Okorie, 'yar wasan Najeriya
  • Chima Okorie (an haife shi a shekara ta 1968),tsohon ɗan wasan ƙwallon ƙafa ta Najeriya
  • Domingo Okorie,farfesa a fannin sinadarai a Najeriya
  • Ikechukwu Okorie (an haife shi a shekara ta 1993),shi ne ɗan wasan ƙwallon ƙafa ta ƙasar Nijeriya
  • Melatu Uche Okorie (an haife ta a shekara ta 1975),marubuciya ɗan ƙasar Ireland haifaffen Najeriya
  • Nick Okorie (an haife shi a shekara ta 1988),ƙwararren ɗan wasan ƙwallon kwando ne na Amurka
  • Patrick Nnaemeka Okorie (an haife shi a shekara ta 1990),mawakin Najeriya kuma marubucin waka wanda aka fi sani da suna Patoranking.