Ogwu Ekpeye
Ogwu Ekpeye biki ne na shekara shekara da ƴan kabilar Ekpeye suka saba yi a jihar Ribas . [1] Ana yin bikin a kowace shekara [1] kuma don girmama ƴaƴa mata na farko. [2]
Iri | biki |
---|---|
Wuri | Jihar rivers |
Ƙasa | Najeriya |
Kafin a fara wannan biki, sarkin mai suna Eze Igbu Ubie na masarautar Ubie da ke karamar hukumar Ahoada ta Yamma, Eze Maxwell A. Okpokiri, ya bayyana cewa an bude shi, bayan an gudanar da bukukuwan gargajiya kamar ziyara, tatsuniyoyi, al’adu da dai sauransu. . [3]
Manazarta
gyara sashe- ↑ 1.0 1.1 "PROCLAMATION OF OGWU EKPEYE (EPKEYE NEW YAM FESTIVAL 2020)". Boch News (in Turanci). 2020-09-09. Retrieved 2023-05-16.
- ↑ "Ogwu Ekpeye". speakekpeyefluently.com. Archived from the original on 2023-05-12. Retrieved 2023-05-12.
- ↑ Tide, The (2021-09-27). "Monarch Proclaims Ogwu Ekpeye Festival". :::...The Tide News Online:::... (in Turanci). Retrieved 2023-05-12.