Oghenekaro Lydia Itene ta kasance yar Najeriya ce, yar'kasuwa kuma mai tallafawa mutane.

Oghenekaro Itene
Rayuwa
Haihuwa Birnin Kazaure
Sana'a
Sana'a jarumi
IMDb nm8213179
hoton oghenekaro

Farkon rayuwa

gyara sashe

Oghenekaro Itene ta girma ne q Delta Kuma da haihuwar ta da girmanta duk a nan ne wato a Birnin Benin, a wani birni a Jihar Edo, dake kudancin Najeriya. Ta kammala karatun ta a Jami'ar Benin. Itace auta acikin su shida, ta koyi yadda zata isar da abunda take nufi ta hanya shiri. Ta fara aikin shirin fim ne tun a sanda take shekara takwas asanda ta shiga cikin drama club a makarantar Firamare.[1]

Itene ta fara aikin shirin fim din ta na farko ne a shekarar 2013 acikin fim din Shattered Mirror, wani fim din da ya shahara wanda Lancelot Imasuen Oduwa yayi darekta, kuma fim din ya nuna Reverend Sister. Onyinye ta bayyana Itene amatsayin wacce za'a rika kallo. Ta fito amatsayin Simi in Lincoln's Clan wani jerin drama na Total Recall/ content Africa, wani shirin cigaban Africa Project. .[1]

Zababbun fina-finai

gyara sashe

Fina-finai

gyara sashe

Shirin telebijin

gyara sashe

Manazarta

gyara sashe
  1. 1.0 1.1 1.2 1.3 "Oghenekaro Itene". IMDb. Retrieved 7 October 2017.
  2. Editor, Online (30 July 2016). "Oghenekaro Itene A New Flame in Nollywood". Retrieved 7 October 2017.CS1 maint: extra text: authors list (link)
  3. 3.0 3.1 3.2 3.3 "Oghenekaro Itene is an Actor based in Nigeria. - StarNow". www.starnow.com. Archived from the original on 6 October 2017. Retrieved 7 October 2017.
  4. Rep, Ent (3 October 2017). "Oghenekaro Itene soaring higher - Vanguard News - Fastest News Delivery Handle". Retrieved 7 October 2017.
  5. "Esohe movie premieres in Houston, Texas". 11 June 2017. Retrieved 7 October 2017.
  6. "Actress Oghenekaro Itene Stars in 'Lincoln's Clan', Lights Up Movie Scene in South Africa". Retrieved 7 October 2017.

Hadin waje

gyara sashe