Odile Arboles-Souchon (an haife ta ranar 23 ga watan Janairun 1975) ƴar ƙasar Faransa ce mai wasan iyo a ruwa. Ta fafata a wasanni biyu a gasar Olympics ta bazarar 2000.[1]

Odile Arboles-Souchon
Ɗan Adam
Bayanai
Jinsi mace
Ƙasar asali Faransa
Suna Odile
Sunan dangi Arboles (en) Fassara da Souchon
Shekarun haihuwa 23 ga Janairu, 1975
Wurin haihuwa Madrid
Harsuna Faransanci
Sana'a competitive diver (en) Fassara da swimmer (en) Fassara
Mamba na ƙungiyar wasanni VGA Saint-Maur (en) Fassara
Wasa ninƙaya
Participant in (en) Fassara 2000 Summer Olympics (en) Fassara

Manazarta gyara sashe

  1. "Odile Arboles-Souchon". Olympedia. Retrieved 25 May 2020.