Obiageli, short for Oby sunan mace ne na gargajiya da al'ummar Igbo na Najeriya ke amfani da shi .Ma’ana “Wanda aka haifa domin ya ci dukiya”.

Obiageli
female given name (en) Fassara
Bayanai
Suna a harshen gida Obiageli
Tsarin rubutu Baƙaƙen boko

Fitattun mutane masu sunan sun haɗa da:

  • Oby Ezekwesili,Chartered akawu kuma 'yar siyasa
  • Oby Kechere,Jaruma kuma darektan fina-finai
  • Oby Onyioha,Mawaƙi kuma marubuci

Nassoshi gyara sashe