Nurudeen Abdulai (an haife shi a ranar 24 ga Yunin shekarar 1997) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne a ƙasar Ghana wanda ke taka leda a matsayin mai tsaron gida a gasar ƙwallon Firimiyar Ghana ta Aduana Stars . Ya taba buga wa Ashanti Gold da Karela United kwallo.

Nurudeen Abdulai
Rayuwa
Haihuwa 1997 (26/27 shekaru)
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
 

Tarihin Rayuwa gyara sashe

Karatu gyara sashe

Kasashen

Harkar Kwallo gyara sashe

Ashanti Gold gyara sashe

Karela United gyara sashe

Aduana Stars gyara sashe

Manazarta gyara sashe

Hanyoyin haɗin waje gyara sashe

  • Nurudeen Abdulai at Global Sports Archive