Nura Muhammad Dummar
Noor Muhammad Dummar ɗan siyasan Pakistan ne wanda ya kasance Ministan Lardi na Balochistan don Injiniyan Kiwon Lafiyar Jama'a, a ofis daga watan Agustan 2018 zuwa watan Agustan 2023. Ya kasance memba na Majalisar Lardi na Balochistan daga watan Agustan 2018 zuwa watan Agustan 2023.
Nura Muhammad Dummar | |||
---|---|---|---|
13 ga Augusta, 2018 - District: PB-6 Ziarat-Cum-Harnai (en) | |||
Rayuwa | |||
Sana'a | |||
Sana'a | ɗan siyasa | ||
Imani | |||
Jam'iyar siyasa | Balochistan Awami Party (en) |
Harkar siyasa
gyara sasheAn zaɓe shi a Majalisar Lardi na Balochistan a matsayin ɗan takarar Balochistan Awami Party (BAP) daga Mazaɓar PB-6 (Ziarat-cum-Harnai) a babban zaɓen Pakistan na shekarar 2018 .[1][2]
A ranar 27 ga watan Agustan 2018, an shigar da shi cikin majalisar ministocin lardin Balochistan na Babban Ministan Jam Kamal Khan .[3] A ranar 30 ga watan Agusta, an naɗa shi a matsayin Ministan Lardi na Balochistan don injiniyan lafiyar jama'a.[4]
Manazarta
gyara sashe- ↑ "Unofficial Balochistan Assembly results | The Express Tribune". The Express Tribune. 26 July 2018. Retrieved 30 August 2018.
- ↑ "Pakistan election 2018 results: National and provincial assemblies". Samaa TV. Retrieved 30 August 2018.
- ↑ Shahid, Saleem (28 August 2018). "10-member Balochistan cabinet sworn in". DAWN.COM. Retrieved 28 August 2018.
- ↑ "Balochistan cabinet members assigned portfolios | The Express Tribune". The Express Tribune. 30 August 2018. Retrieved 30 August 2018.