Noura Ben Slama (an haife ta a ranar 23 ga watan Fabrairun shekara ta 1985) 'yar wasan kwallon hannu ce ta Tunisia. Tana taka leda a kulob din Cercle Dijon Bourgogne da kuma tawagar kasar Tunisia. Ta wakilci Tunisia a Gasar Cin Kofin Duniya ta Mata ta 2013 a Serbia . [1]

Noura Ben Slama
Rayuwa
Haihuwa Nogent-sur-Marne (en) Fassara, 23 ga Faburairu, 1985 (39 shekaru)
ƙasa Tunisiya
Sana'a
Sana'a handball player (en) Fassara
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru GP G
 
Muƙami ko ƙwarewa goalkeeper (en) Fassara
25 ga Fabrairu, 2018.

Bayanan da aka ambata gyara sashe

  1. "XXI Women's World Championship 2013. Team Roster, Tunisia" (PDF). IHF. Archived from the original (PDF) on 1 December 2013. Retrieved 7 December 2013.