[1] El-semary (Arabic; an haife ta a ranar 28 ga Satumba 1982, a Alkahira) 'yar wasan kwaikwayo ce ta Masar kuma mai rike da lambar yabo.

Nour El-Semary
Rayuwa
Haihuwa Kairo, 28 Satumba 1980 (43 shekaru)
ƙasa Misra
Harshen uwa Larabci
Karatu
Harsuna Larabci
Sana'a
Sana'a Jarumi da model (en) Fassara
IMDb nm7686906

Elsemary ita ta lashe Pantene Miss Egypt 2003.[2] Ta wakilci Masar a Miss Universe 2003. A shekara ta 2003 ta kuma yi aiki a cikin jerin shirye-shiryen TV Al Atar Wa Elsabaa Banat (العطار و السبع بنات) tare da Nour El-Sherif .

Nour a halin yanzu tana karbar bakuncin 'The Bollywood Show' a kan Nogoum FM, babbar tashar rediyo a tsakiyar gabas wacce aka gabatar tare da MBC Bollywood.

Manazarta gyara sashe

https://www.instagram.com/nourelsemary/

  1. نور السمري.. الصدفة قادتها للتمثيل وتراجع الملكة منحها عرش جمال مصر
  2. "Archived copy". Archived from the original on 2012-01-24. Retrieved 2013-05-05.CS1 maint: archived copy as title (link)

https://w

ww.nogoumfm.net/tag/نور-السمري/