Jaridar Northern Nigeria Gazette, ita ce jaridar gwamnati ta turawan mulkin mallaka na Arewacin Najeriya. An wallafa labarai tsakanin 1900 zuwa 1913. [1]

Northern Nigeria Gazette
Bayanai
Iri takardar jarida
Tarihi
Ƙirƙira 1900
Tutar Arewacin Najeriya a wancan lokacin

Jaridar Nigeria Gazette ta maye gurbin ta.

Duba kuma

gyara sashe
  • Jerin jaridun mulkin mallaka na Burtaniya

Manazarta

gyara sashe
  1. NORTHERN NIGERIA (BRITISH PROTECTORATE) CRL Foreign Official Gazette Database, 2014. Retrieved 24 August 2014. Archived here.

Hanyoyin haɗi na waje

gyara sashe


Samfuri:Nigeria-newspaper-stub