Norma Baraldi Briseño (an haife ta ranar 20 ga watan Yulin 1954) ƴar ƙasar Mexico ce. Ta yi takara a cikin abubuwa biyu a gasar Olympics ta bazarar 1976.

Norma Baraldi
mutum
Bayanai
Jinsi mace
Suna Norma
Sunan dangi Baraldi
Second family name in Spanish name (en) Fassara Briseño
Shekarun haihuwa 20 ga Yuli, 1954
Dangi Bertha Baraldi
Sana'a competitive diver (en) Fassara da swimmer (en) Fassara
Wasa diving (en) Fassara

Manazarta

gyara sashe