Nona the Ninth wani labari ne na kimiyya na 2022 wanda marubucin New Zealand Tamsyn Muir ya rubuta. Littafin ne na uku a cikin jerin The Locked Tomb, bayan Gideon the Ninth (2019) da Harrow the Ninth (2020), tare da Alecto the Ninth.[1]

Nona the Ninth
Asali
Mawallafi Tamsyn Muir (en) Fassara
Lokacin bugawa 2022
Asalin suna Nona the Ninth
Characteristics
Genre (en) Fassara science fiction (en) Fassara
Harshe Turanci
Tarihi

An zabi littafin ne don lambar yabo ta Hugo ta 2023 don ya zamo Mafi kyawun Labari.[2]

Manazarta

gyara sashe
  1. Zutter, Natalie (2 May 2022). "The Best Nona the Ninth Fan Theories". Tor.com. Archived from the original on 5 June 2022. Retrieved 14 June 2022.
  2. "2023 Hugo, Astounding, and Lodestar Awards Finalists," posted July 6, 2023.