Noah Persson

Dan wasan kwallon kafa ne a Sweden

Noah Karl Anders Persson (an haife shi 16 ga Yuli 2003) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Sweden wanda ke taka leda a matsayin tsakiyar wallon Young Boys Swiss Super League.

Noah Persson
Rayuwa
Haihuwa Karlshamn (en) Fassara, 16 ga Yuli, 2003 (21 shekaru)
ƙasa Sweden
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
 
Noah Persson
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta

gyara sashe