Nkululeko Gwala
Nkululeko Gwala (ya mutu a shekara ta 2013). Asalinsa daga Inchanga a KwaZulu Natal yake. Ya kasance mazaunin Cato Crest, wanda yake wani ɓangare na Cato Manor a Durban, kuma mai goyon bayan Marikana Land Occupation (Durban). Ya kuma kasance fitaccen memba na ƙungiyar jama'a ta Abahlali baseMjondolo kuma shugaban reshen Cato Crest . [1] [2][3] An kashe shi a ranar 26 ga watan Yuni a shekarar 2013. [4]
Nkululeko Gwala | |
---|---|
Rayuwa | |
ƙasa | Afirka ta kudu |
Mutuwa | Durban, 26 ga Yuni, 2013 |
Makwanci | Inchanga (en) |
Yanayin mutuwa | kisan kai (gunshot wound (en) ) |
Karatu | |
Harsuna | Turanci |
Sana'a | |
Mamba | Abahlali base Mjondolo |
Manazarta
gyara sashe- ↑ Nkululeko Gwala Murdered in Cato Crest, Abahlali baseMjondolo, 27 June 2013
- ↑ Why Are Political Killings Increasing in South Africa?, James Bullock, Think Africa Press, 21 October 2013
- ↑ The Struggle for a Second Transition in South Africa: Uprising, Development and Precarity in the Post-Apartheid City, Yousuf Al-Bulushi, University of North Carolina at Chapel Hill: Department of Geography, 19 March 2019
- ↑ Abahlali baseMjondolo: Living Politics, Socio-Economic Rights Institute of South Africa, September 2022