Nkosinathi Sibisi, (an haife shi 22 ga watan Satumbana shikara 1995) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Afirka ta Kudu wanda ke taka leda a matsayin mai tsaron baya a ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Orlando Pirates ta Afirka ta Kudu . [1] [2]

Nkosinathi Sibisi
Rayuwa
Haihuwa Durban, 22 Mayu 1995 (29 shekaru)
ƙasa Afirka ta kudu
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
 

Ayyukan kasa da kasa

gyara sashe

Ya buga wasansa na farko a tawagar kwallon kafar Afirka ta Kudu a ranar 10 ga Yuni 2021 a wasan sada zumunci da Uganda . [3] A cikin 2022, ya bayyana a wasannin sada zumunta uku na duniya. [4] A ranar 10 ga Fabrairun 2024 ya ci lambar tagulla ta AFCON 23 tare da tawagarsa ta Afirka ta Kudu.

Girmamawa

gyara sashe

Afirka ta Kudu

Manazarta

gyara sashe
  1. Nkosinathi Sibisi at Soccerway
  2. "Nkosinathi Sibisi". Orlando Pirates F.C. Retrieved 31 July 2020.
  3. "South Africa v Uganda game report". ESPN. 10 June 2021. Retrieved 11 August 2021.
  4. Nkosinathi Sibisi at National-Football-Teams.com
  5. Edwards, Piers (10 February 2024). "South Africa 0–0 DR Congo". BBC Sport. Archived from the original on 12 February 2024. Retrieved 12 February 2024.