Taron gwamnonin Najeriya wani yanki ne mara nuna bangaranci wanda kuma aka kirkireshi don inganta hadin kai tsakanin gwamnonin zartarwa na Kasar Najeriya . [1]

Nigeria Governors' forum

Buri da kuma manufa gyara sashe

  • Filin tattaunawa game da manufofin jama'a.
  • Inganta shugabanci na kowa da kowa
  • Bunkasa ci gaba mai dorewa.
  • Inganta haɗin kai tsakanin gwamnoni da al'umma.

Manazarta gyara sashe

 

  1. http://www.nggovernorsforum.org/index.php/the-ngf/vision