Hawa N'Diaye (an haife ta a ranar 30 ga watan Nuwamba 1990) 'yar wasan kwallon hannu ce ta Senegal a kungiyar kwallon hannu ta Sambre Avesnois da tawagar kwallon hannu ta Senegal . [1]

Niacalin Kanté
Rayuwa
Haihuwa 30 Nuwamba, 1990 (33 shekaru)
ƙasa Faransa
Senegal
Karatu
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a handball player (en) Fassara
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru GP G
Saint-Amand Handball (en) Fassara-
Sambre Avesnois Handball (en) Fassara-
 
Muƙami ko ƙwarewa right wing (en) Fassara
Tsayi 167 cm

Ta yi gasa a Gasar Cin Kofin Duniya ta Mata ta 2019 a Japan.[2]

Bayanan da aka ambata gyara sashe

  1. "Team Details Senegal – Niacalin Kanté". International Handball Federation.
  2. "2019 Women's World Handball Championship; Japan – Team Roaster Senegal" (PDF). International Handball Federation. Retrieved 1 June 2020.