Nguenar Ndiaye (an haife ta a ranar 10 ga watan Janairun shekara ta 1995) 'yar wasan ƙwallon ƙafa ce ta ƙasar Senegal wacce ke taka leda a matsayin mai gaba a kulob din Faransa Bourges Foot 18 da kuma tawagar mata ta Senegal .

Nguenar Ndiaye
Rayuwa
Haihuwa 10 ga Janairu, 1995 (29 shekaru)
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
 

Ayyukan kasa da kasa gyara sashe

Ndiaye ta buga wa Senegal kwallo a babban matakin a lokacin gasar cin kofin mata ta Afirka ta 2018.[1]

Bayanan da aka ambata gyara sashe

  1. "Competitions - 11th Edition Women AFCON- GHANA 2018 - Match Details". CAF. Retrieved 9 August 2020.