Glodi Ngonda Muzinga (an haife shi a ranar 31 ga watan Disamban Shekarar 1994) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Kwango wanda ke taka leda a matsayin mai tsaron baya a ƙungiyar Riga FC na Latvia Higher League da kuma ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta DR Congo.[1][2]

Ngonda Muzinga
Rayuwa
Haihuwa Jamhuriyar dimokuradiyya Kwango, 31 Disamba 1994 (30 shekaru)
ƙasa Jamhuriyar dimokuradiyya Kwango
Jamhuriyar Afirka ta Tsakiya
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Association Sportive Vita Club (en) Fassara-
  Kungiyar kwallon kafa ta DR Congo-
 
Muƙami ko ƙwarewa fullback (en) Fassara
Glodi Ngonda Muzinga

Aikin kulob/Ƙungiya

gyara sashe

Muzinga ya buga kwallon kafa a kungiyar AS Vita Club da Dijon. [3] [4]

 
Ngonda Muzinga

A ranar 20 ga watan Yuli 2021, ya koma Riga FC a Latvia.[5]

Ayyukan kasa

gyara sashe
 
Ngonda Muzinga

Muzinga ya buga wasansa na farko a duniya a DR Congo a shekarar 2017.[6][7]

Manazarta

gyara sashe
  1. RIGA SIGNS DR CONGO NATIONAL TEAM DEFENDER" . Riga FC. 20 July 2021.
  2. "Ngonda Muzinga" . National Football Teams . Benjamin Strack-Zimmermann. Retrieved 27 July 2020.
  3. "Ngonda Muzinga". National Football Teams. Benjamin Strack-Zimmerman. Retrieved 27 July 2020.
  4. Ngonda Muzinga at Soccerway. Retrieved 27 July 2020.
  5. Ngonda Muzinga at Soccerway. Retrieved 27 July 2020.
  6. Ngonda Muzinga at Soccerway. Retrieved 27 July 2020.
  7. RIGA SIGNS DR CONGO NATIONAL TEAM DEFENDER". Riga FC. 20 July 2021.