Nezha Aït Baba Hlim (Arabic) [1] ƴar wasan ƙwallon ƙafa ce ta ƙasar Maroko wacce ke taka leda a matsayin 'ƴar wasan tsakiya a ƙungiyar ƙwallon ƙafan Club Municipalité de Laâyoune da ƙungiyar mata ta ƙasar Marok. Baba ya buga wa Municipal Laâyoune wasa a gasar Maroko, kuma ya buga wa Maroko wasa a babban matakin.[2]

Nezha Aït Baba
Rayuwa
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
 

Bayanan da aka ambata gyara sashe

  1. "لائحة المنتخب الوطني النسوي التي ستخوض تجمعا إعداديا بالمعمورة" (in Larabci). 20 October 2020. Retrieved 18 June 2021.
  2. "Entrainements à Maâmoura de L'Equipe Nationale Féminine". Royal Moroccan Football Federation (in Faransanci). 20 October 2020. Retrieved 18 June 2021.