Nesrine Hamza (an haife ta a 23 ga Oktoba 1993) 'yar wasan kwallon hannu ce ta Tunisia a ASF Mahdia da tawagar kasar Tunisia .

Nesrine Hamza
Rayuwa
Haihuwa 23 Oktoba 1993 (30 shekaru)
ƙasa Tunisiya
Sana'a
Sana'a handball player (en) Fassara
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru GP G
 

Ta shiga gasar zakarun kwallon hannu ta mata ta duniya ta 2015.[1]

Bayanan da aka ambata gyara sashe

  1. 2015 World Championship roster