Ndizera Ange ɗan ƙasar Ruwanda ne kuma kwararren ɗan jaridan wasanni ne. NDIZERA Ange ya yi aiki a kamfanonin watsa labaru daban-daban kamar yadda ya fara a Energy Radio FM, ya ci gaba da aiki a matsayin dan jarida na wasanni a wani kamfanin watsa labarai na wasanni a Isango Star da Isango TV Rwanda, inda yake ba da labaran wasanni . NDIZERA Ange memba ne na kungiyar 'yan jarida ta wasanni AJSPOR NDIZERA Ange masoyin Manchester United ne daga Ingila a nahiyar Turai. [1] [2] [3] [4] [5]

NDIZERA Ange

Manazarta

gyara sashe