Ndiole Sene
Ndiole Sene (An haife shi a ranar 7 ga watan Fabrairun shekara ta 2003) ɗan wasan kwallon hannu ne na ƙasar Senegal na Espoir du Walo da ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta ƙasar Senegal . [1]
Ndiole Sene | |||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||
Haihuwa | 7 ga Faburairu, 2003 (21 shekaru) | ||||||||||||||||||
ƙasa | Senegal | ||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||
Harsuna | Faransanci | ||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||
Sana'a | handball player (en) | ||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | centre back (en) |
Ta yi gasa a Gasar Cin Kofin Duniya ta Mata ta 2019 a Japan.[2]