Ndeye Meïssa Diaw (an haife ta a ranar 10 ga watan Disamba na shekara ta 1994) 'yar wasan ƙwallon ƙafa ce ta ƙasar Senegal wacce ke taka leda a matsayin Mai tsaron gida na Lycée Ameth Fall da Kungiyar mata ta kasar Senegal .

Ndeye Meïssa Diaw
Rayuwa
Haihuwa 10 Disamba 1994 (30 shekaru)
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
 
Littafi akan ndeye

Ayyukan kulob

gyara sashe

Diaw ta buga wa Lycée Ameth Fall wasa a Saint-Louis, Senegal . [1][2]

Ayyukan kasa da kasa

gyara sashe

Diaw ta buga wa Senegal wasa a matakin manya a lokacin gasar cin kofin mata ta Afirka ta 2022.

Bayanan da aka ambata

gyara sashe
  1. "Stage de préparation équipe nationale senior filles". Senegalese Football Federation (in Faransanci). 23 November 2021. Retrieved 27 March 2022.
  2. "Stage de préparation de la sélection nationale Féminine". Senegalese Football Federation (in Faransanci). 4 February 2022. Retrieved 27 March 2022.