Ndéye Séne (an haife ta a 18 ga Janairu 1988) ƴar wasan ƙwallon kwando ce ta ƙasar Senegal don DUC Dakar da ƙungiyar ƙasa ta Senegal . [1]

Ndéye Séne
Rayuwa
Haihuwa Saint-Louis (en) Fassara, 18 ga Janairu, 1988 (36 shekaru)
ƙasa Senegal
Karatu
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a basketball player (en) Fassara
Itinerary
Ƙungiyoyi Shekaru Pos Nbr
 
Muƙami ko ƙwarewa shooting guard (en) Fassara
Tsayi 66 in

Ta shiga gasar 2017 Women's Afrobasket . [2]

Nassoshi gyara sashe

  1. FIBA profile
  2. 2017 Women's Afrobasket profile