Natasha Sutherland, (an haife ta ranar 20 ga watan Nuwamba, 1970), ƴar wasan kwaikwayo ce ta Afirka ta Kudu. An fi saninta da rawar da ta taka a cikin shirye-shiryen talabijin na Honeytown, Tarzan: The Epic Adventures da Scandal!. Baya ga yin wasan kwaikwayo, ita ma marubuciya ce, da bayar da shawara.[1]

Natasha Sutherland
Rayuwa
Haihuwa Durban, 20 Nuwamba, 1970 (54 shekaru)
Sana'a
Sana'a jarumi, ɗan wasan kwaikwayo da darakta
IMDb nm0840148

Fina-finai

gyara sashe
Year Film Role Genre
1991 Egoli: Place of Gold Samantha Ryan du Plessis TV series
1994 Honeytown Carrie TV series
1995 Honeytown II Carrie TV mini-series
1995 The Uninvited Guest Mandy Thompson TV series'
1997 Tarzan: The Epic Adventures Dalen TV series
1997 Operation Delta Force Lt. Marie Junger TV movie
1998 Wycliffe Young Mum TV series
2008–present Scandal! Layla McKenzie TV series
2023 Binnelanders Birdy TV series

Manazarta

gyara sashe
  1. "Natasha Sutherland". ESAT. Retrieved 15 November 2020.

Hanyoyin Hadi na waje

gyara sashe