Natasha Ndowa
Natasha Ndowa (an Haife ta a ranar 3 ga watan Janairu shekarar 1998) ' yar wasan ƙwallon ƙafa ce ta Zimbabwe wacce ke taka leda a matsayin mai gaba ga Blue Swallows FC da kuma ƙungiyar mata ta ƙasar Zimbabwe .
Natasha Ndowa | |||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||
Haihuwa | 3 ga Janairu, 1998 (26 shekaru) | ||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||
|
Aikin kulob
gyara sasheNatasha Ndowa ya buga wa kungiyar Blue Swallows ta kasar Zimbabwe kwallo.
Ayyukan kasa da kasa
gyara sasheNdowa ta taka leda a Zimbabwe a babban mataki yayin gasar COSAFA ta mata ta shekara ta 2021 .