Nasiru Sani Zangon-Daura
Nasiru Sani Zangon-Daura (An haifeshi ranar 23 ga watan Janairu, shekara ta 1959). Ya kasance ɗan asalin karamar hukumar Zango ta jihar Katsina ne, kuma ɗa ne ga Alhaji Sani Zangon-Daura da Fatima Sani.
Zaben 2023 na Sanata mai wakiltar Katsina Zone
gyara sasheA ranar 26 ga watan Febwairu, shekara ta 2023, Hon Nasiru Sani Zangon Daura ya samu nasarar lashe zaben da akayi da kuri'a 174,062.[1]