Nascent (fim)
Nascent, ɗan gajeren fim ne da a ka shirya shi a shekarar 2016 a ƙasar Afirka ta Tsakiya wanda Lindsay Branham[1] da Jon Kasbe suka bada umarni kuma Lindsay Branham suka shirya. Fim ɗin da aka yi kan yakin basasa a Jamhuriyar Afirka ta Tsakiya inda yara biyu, Kirista ɗaya da Musulmi ɗaya suka taru, suka sami amsoshi ga kasar da ta taba raba kan zaman lafiya ta hanyar addini.[2][3]
Nascent (fim) | |
---|---|
Asali | |
Lokacin bugawa | 2016 |
Ƙasar asali | Tarayyar Amurka da Jamhuriyar Afirka ta Tsakiya |
Characteristics | |
Genre (en) | documentary film |
During | 6 Dakika |
Direction and screenplay | |
Darekta |
Lindsay Branham (en) Jonathan Kasbe (en) |
External links | |
Specialized websites
|
Fim ɗin ya fara fitowa a watan Oktoban 2016 a Amurka.[4] Fim ɗin ya sami kyakkyawan bita daga masu suka kuma ya samu amincewa a hukumance da yawa a bukukuwan fina-finai kamar, Santa Barbara International Film Festival, 2016, Big Sky Film Festival, 2016 da Women Deliver 4th Global Conference, Copenhagen, 2016.[5] A cikin shekarar 2016 a bikin Mountainfilm, fim ɗin ya sami lambar yabo mafi kyawun Cinematography.[2]
Manazarta
gyara sashe- ↑ "nascent – Der Film – nascent" (in Turanci). Retrieved 2021-10-07.
- ↑ 2.0 2.1 "Nascent". Mountainfilm (in Turanci). 2016-04-28. Retrieved 2021-10-07.
- ↑ "NOVO: Nascent" (in Turanci). Retrieved 2021-10-07.
- ↑ "Nascent: Big Sky Documentary Film Festival". www.bigskyfilmfest.org. Retrieved 2021-10-07.
- ↑ "Nascent: Documentary Film - Lindsay Branham". visual.lindsaybranham.com. Retrieved 2021-10-07.