Nansana birni ne, da ke a lardin Tsakiya, a ƙasar Uganda. Tana cikin Gundumar Wakiso kuma tana daga cikin kananan hukumomi biyar a cikin gundumar. [1]

Nansana


Wuri
Map
 0°22′12″N 32°31′30″E / 0.37°N 32.525°E / 0.37; 32.525
Ƴantacciyar ƙasaUganda
Region of Uganda (en) FassaraCentral Region (en) Fassara
District of Uganda (en) FassaraWakiso (mul) Fassara
Yawan mutane
Faɗi 365,857 (2014)
• Yawan mutane 1,227.71 mazaunan/km²
Labarin ƙasa
Yawan fili 298 km²
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
UTC+03:00 (en) Fassara
hoton wani guri a nansana

Nansana tana kan babbar hanyar mota tsakanin Kampala da Hoima, hanyar Kampala-Hoima. Garin yana kusan kilomita 12 (mil 7), ta hanya, arewa maso yamma na Kampala, babban birnin Uganda kuma birni mafi girma. Wannan kusan kilomita 8 (mil 5), ta hanya, kudu da Wakiso, wurin da hedkwatar gundumar take.

Yawan mutane

gyara sashe

A shekara ta 2002, kidayar jama'ar kasar ta sanya mutanen Nansana 62,044. A shekara ta 2010, Ofishin Kididdiga na Uganda (UBOS) ya kiyasta yawan mutanen garin 86,200. A cikin shekara ta 2011, UBOS sun kiyasta yawan mutanen tsakiyar shekara 89,900. A shekarar 2014, alkaluman yawan jama'a na kasa sun sanya mutane 365,124.[2]

Manazarta

gyara sashe
  1. "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2020-07-15. Retrieved 2021-02-17.
  2. https://en.wikipedia.org/wiki/Nansana#cite_note-Growing-1