Kogin Nana Barya kogi ne a Afirka ta Tsakiya. Ta taso ne a yammacin jamhuriyar Afrika ta tsakiya a yankin Ouham-Pendé kuma ta ratsa arewa maso gabas,wanda ya zama wani yanki na iyakar kasa da kasa tsakanin Jamhuriyar Afrika ta Tsakiya da Chadi.A kasar Chadi yana kwarara cikin kogin Ouham. An ba wa Nana Barya Faunal Reserve sunan wannan Kogin.

Duba kuma

gyara sashe
  • Jerin sunayen koguna na Jamhuriyar Afirka ta Tsakiya