Nampula
Nampula birni ne, da ke a ƙasar Mozambik. Shi ne babban birnin yankin Nampula. Nampula ya na da yawan jama'a 743,125, bisa ga ƙidayar 2017. An gina birnin Nampula a shekara ta 1919.
Nampula | ||||
---|---|---|---|---|
| ||||
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Jamhuriya | Mozambik | |||
Province of Mozambique (en) | Nampula Province (en) | |||
District of Mozambique (en) | Nampula District (en) | |||
Babban birnin | ||||
Yawan mutane | ||||
Faɗi | 743,000 (2017) | |||
• Yawan mutane | 2,321.88 mazaunan/km² | |||
Labarin ƙasa | ||||
Yawan fili | 320 km² | |||
Altitude (en) | 360 m | |||
Bayanan tarihi | ||||
Ƙirƙira | 1919 |
Hotuna
gyara sashe-
National Museum of Ectnology of Mozambique
-
Isamico Polytechnic Institute of Mocambique
-
Zaben kananan hukumomi a birnin, 2018
-
Taswirar kasar na nuna birnin a launin Ja
-
Birnin
-
Masu sayar da abubuwa a bakin titi a Nampula, Mozambique
-
EPC de Mutomote
-
Wata makaranta a birnin
-
Asibitin lardin Nampula, Mozambique
-
Birnin da dare
-
Filin jirgin Sama na Nampula